Ana dakon isar Dan takarar Shugabancin Nijeriya karkashin inuwar jam’iyyar All Progressive Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, filin sauka da tashi na birnin tarayya Abuja.
Wata majiya da ta bukaci a sakaye sunan ta ta shaidawa jaridar POLITICS DIGEST.
Read Also:
Tinubu na Shirin barin birnin Landan, na kasar Burtaniya, a daren wannan ranar bayan wata tuntubar siyasa da kuma ganawa ta musamman da ‘yan Nijeriya dake kasashen waje.
Hotunan Tinubu da jikokin sa a birtaniya sun karade kafafen sada zumunta na wanda dansa, Deji Tinubu ya wallafa a yammacin wannan rana
Details Later….
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1190 days 9 hours 9 minutes 35 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1172 days 10 hours 51 minutes 0 second
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com