Home General COAS: An bukaci Sabbin Sojoji Nijeriya da su hidimtawa kasar cikin girma...

COAS: An bukaci Sabbin Sojoji Nijeriya da su hidimtawa kasar cikin girma da mutuntawa kasancewar su na sojoji.

Babban kwamandan rundunar sojojin kasan Nijeriyar Laftanal Janar Faruk yahaya ya bukaci sabbin sojojin da suka kammala karatu a makarantar Horas da sojojin kasar ta NDA da suka hadar da sojin kasa dana sama da su hidimtawa kasar cikin girma da mutuntawa kasancewar su na sojoji.
Wannan na kunshe ta cikin wata sanarwa da Daraktan yada labarai na rundunar sojin Nijeriya birgediya Janal ONYEMA NWACHUKWU Ya fitar mai duke da kwanan watan 16 ga watan Disambar 2022. Ta Ambato COAS na gargadin a yayin da yake jawabi ga daliban da ke shirin kammala karatunsu a makarantar horasa da sojoji ta Nijeriya (NDA) dake Jihar kaduna Bayan kwashe watanni tara suna daukar horo.
Sama da dalibai 300 ne ki shirin kammala daukan horoN sojin kasa dana sama dake jiran Tabbatarwar Gwamnatin Tarayya Bayan kammala karatunsu a wani gagarumin faretin da za’a gudanar a NDA dake Kaduna a ranar Asabar 17 ga watan Disambar 2022.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
COAS Ya Bukaci Bojojin Nijeriya da su Mayar da Hankali Wajen Kare Rayukan Fararen HulaTURA TA KAI BANGO: Bayan Mutuwar Bashar Sani, Dole ne Arewa Ta Fuskanci MatsalolintaDangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige Fubara
X whatsapp