Home DUNIYA Gwamnatin gundumar Zhejiang dake Sin ta tace ta mutane Miliyan daya sun...

Gwamnatin gundumar Zhejiang dake Sin ta tace ta mutane Miliyan daya sun kamuwa da cutar Covid-19

Gwamnatin gundumar Zhejiang dake Sin ta tace ta samu mutane Miliyan daya dake kamuwa da cutar kowacce rana, adaden da ake kyautata zatun zai lunku a wasu kwanaki masu zuwa.
Hukumar dake lura da cututtuka masu yaduwa ta kasar CCD ta cikin rahoton data fitar ranar lahadi tace ba’a sami wanda ya mutu a cikin makon daya gabata ba sakamakon cutar ta COVID-19 duk a fadin kasar.
Al’ummar kasar da kwararru sun bukaci fitar da sahihan bayanai kan cutar biyo bayan kudirin mahukuntan kasar na kawo karshen cutar baki daya, abinda ya sake jefa Al’ummar kasar na sake shiga kulle, da gurgurta tattalin Arzikin kasa.
Tun lokacin da hukumomi a kasar suka daina bayar da alkaluman cutar da alamominta Al’ummar suka shiga ciki rudani ta hanyar gano abinda ya shafi cutar.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Mutane 200 Sun Mutu Sakomakon Girgizar ƙasar a ColombiaShahararren Mawaƙin Najeriya, Davido ya Rubuta wa Trump Wasiƙa Kan Zaɓen Jihar OsunHukumar NHRC ta Buƙaci a Kama Malamin Addinin, Sheikh JingirRundunar sojin Najeriya ta Daƙile Shirin Ƴan Bindiga a FilatoJami'an Ƴan Sanda 10 Sun Mutu Yayin Artabu da Ƴan Bindiga a Jihar KebbiAn Naɗa ɗan Najeriya Gidado Shuaib Wakilin Matasa na IPRA-UN Gabanin GWAEFCC da "Wuce Gona da Iri" da Tambayar 2027: Shin ana Rudar da Tinubu ta Hanyar Mutanen da ke Kewaye da Shi ? Daga Yushau A. ShuaibAn Samu Gawar Yara 3 da guda 1 a Sume a Gidan Mai Maganin GargajiyaMene ne Ainihin Abin da ya faru Aka Rufe Asusun Bankunan Gwamnatin Osun ?Jami'an Tsaro Sun Ceto Mutane 308 a Jihohin Arewacin Najeriya An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP a Jihar BornoZaɓen 2027: PDP ta Miƙa Sunan Jonathan ga INEC a Matsayin ɗan Takararta na Shugaban ƙasaIyanen Babban Jami'in Kula da Harkokin Kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP Sun Miƙa Wuya ga SojojiAna Zargin Mayaƙan Boko Haram da Kashe Sojojin Nijar 14Gombe 2027: Malamai da Mambobin APC Sun yi Allah-wadai da Sukar Rarara ga Pantami
X whatsapp