Home Labarai Dan Takarar APC a Jihar kano ya kada Kuri’a a mazabar sa

Dan Takarar APC a Jihar kano ya kada Kuri’a a mazabar sa

Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar APC Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya kaɗa ƙuri’ar a akwatinsa mai lamba 041 a mazabar Gawuna da ke ƙaramar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.

Dakta Nasiru Yusuf Gawuna shi ne mataimakin gwamnan jihar Kano, kuma yake yi wa jam’iyyar APC mai mulkin jihar takarar kujerar gwamna.

Har wayau kuma a wata rumfar zaɓe mai lamba 47 da ke Hausawa a karamar hukumar tarauni a jihar Kano an sami tsaikon  harya zuwa ƙarfe 9 na safe mai kaɗa ƙuri’a ɗaya ce kawai ta bayyana a rumfar.

Ita ma ta ce sai da ta yi tafiyar tsawon kilomita huɗu kafin isa rumfar zaɓen kasancewar babu abin hawa.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Mayaƙan Lakurawa Sun Kashe Sojoji 7 a SokotoAn faɗa wa Shugaba Tinubu Cewa Ina Kitsa Yadda Zan Kashe Shi - ShettimaRundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Ceto ƴan Mali 30 Daga Hannun Masu Safarar MutaneMun Kashe Mayaƙan ISIS 175 - Rundunar Sojin NajeriyaFarfesa Pantami ya Janye Daga Takarar Gwamnan Jihar GombeKishiya: Tsakanin ONSA na Ribadu da Tsaron Gida Famadewa Daga Yushau A. ShuaibZaben Fidda Gwani: An Harbe Mutum a Jihar PlateauRundunar 'Yan Sanda ta Tabbatar Kashe Jami'anta 17 a YobeSatar Kayayyakin Banki: An Kama Mutane Huɗu a Jihar Gombe'Yan Bindiga Sun Sace Basarake Tare da Mata 2 a KatsinaJami'an Kwastam Biyu sun Rasa Ransu a Fafatawa da LakurawaMatar Aure ta Zuba wa Kishiyarta da 'Ya'yanta Biyu Fetur Tare da Banka Musu Wuta a KanoIna da ƴancin Mu'amala da Kowa ba Tare da La'akari da Jam'iyya ba - WikeAdadin Masu Fama da Cutar Tamowa na ƙaruwa a Najeriya - MSFGwamnatin Yobe ta Sha Alwashin Kawo ƙarshen Hare-Haren Boko Haram
X whatsapp