Wakilan jam’iyyun PDP da APC a jihar Ogun sun yi arangama a cibiyar tattara sakamakon zaben Gwamnoni na jihar.
Hatsaniyar ta fara ne daidai lokacin da wakilin jam’iyyar PDP, Sunkanmi Oyejide ya miki yayi korafin cewa wakilan Jam’iyyar APC yawan su yah aura guda 3 a cibiyar.
Oyejide ya kuma koka da cewa da gangan jam’iyyar ta APC suka kawo cikas domin tauye musu hakkokin su.
Read Also:
- An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa’adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDP
- AIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da Zamfara
- Sojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta’addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a Sokoto
“ya kamata ayi dub ana kurulla akan wannan lamari. Wajibi ne tattara sakamakon zaben ya zama a bayyane.
Sai dai wakilin jam’iyyar APC Adelani yake amincewa da bukatar wakilin jam’iyyar ta PDP.
Da yake kokarin shiga tsakani Shugaban hukumar zabe shiyyar jihar Farfesa Kayode Adebowale, yace jam’iyyar ta APC ta zabi guda cikin wakilan nata, inda ya ga baiken wakilin APC na dagewa kai da fata sai an bi abinda ya fada a cibiyar,
yanzu haka dai an cigaba da karbar sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar.
PRNigeria Hausa












