Dakarun Rasha Sun Shiga Birnin Kasar Ukraine
Bidiyoyin da aka wallafa a shafukan sada zumunta sun nuna yadda tankokin yaƙin Rasha ke tafiya a cikin Obolon, wanda yanki ne da ke arewa da ƙwaryar birnin Kyiv.
Read Also:
A sa’o’in da suka wuce, ma’aikatar tsaro ta Ukraine ta tabbatar da cewa dakarun Ukraine sun shiga cikin ƙasar.
Ana kyauata zaton bidiyoyin da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta mazauna birnin ne suka ɗauki hoton.
BBC ta tabatar da wurin da aka ɗauki bidiyon Obolon ne.
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1486 days 1 hour 6 minutes 43 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1468 days 2 hours 48 minutes 8 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com