Tunani da Nazarin Rasha Zai Inganta Bayan Wannan Rikicin- Ministan Harkokin Wajen Rasha
Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya yi bayani kan tattalin arzikin Rasha: “Za mu jure ma takunkuman – mun jure ma irin wadannan matsalolin ciki tarihinmu.”
Read Also:
- An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa’adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDP
- AIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da Zamfara
- Sojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta’addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a Sokoto
Ya kuma ce “Tunani da nazarin Rasha zai inganta bayan wannan rikicin.”
“Ina tabbatar muku cewa za mu jure ma komai kuma za mu dauki dukkan matakan kauce ma dogara ga kasashen yammacin Turai, a dukkan fannonin rayuwarmu.”
Lavrov ya kuma ce rasha ta “janyo hankalin duniya” cewa Ukraine na juya ma Rasha baya na tsawon shekaru, kuma ya ce: “Ana mayar da Ukraine karen farautar kasashen yammacin Turai.”











