Home Taska An Kama Sanata Ekweremadu da Matarsa a Kasar Birtaniya Kan Zargin Cire...

An Kama Sanata Ekweremadu da Matarsa a Kasar Birtaniya Kan Zargin Cire Sassan Jikin Yaro

Ekweremadu and Wife

An Kama Sanata Ekweremadu da Matarsa a Kasar Birtaniya Kan Zargin Cire Sassan Jikin Yaro

 

‘Yan sanda a Birtaniya sun kama mutane biyu daga Najeriya da zargin shiga kasar da karamin yaro da nufin cire wani sashe na jikinsa.

‘Yan sandan sun bayyana sunayensu a matsayin Ike Ekweremadu da Beatrice, kuma za a gurfanar da su a gaban kotu yau Alhamis.

Kazalika ‘yan sandan sun ce yanzu haka yaron na hannun hukumomin da ke kula da kananan yara.

Sun ce an kaddamar da bincike ne bayan jami’an tsaro sun ankara kan batun, a karkashin dokar bauta da aka samar a kasar watan da ya gabata.

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp