Home Taska ‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Kashe ‘Yan Sanda Biyu...

‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Kashe ‘Yan Sanda Biyu a Anambra

Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Kashe ‘Yan Sanda Biyu a Anambra

 

An kama wasu ‘yan bindiga da ake zargin sun kai hari ofishin ‘yan sanda a jihar Anambra, inda suka kashe ‘yan sanda biyu.

Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Okija da ke Ihiala a cikin watan Maris.

Kwamishinan ‘yan sandan kasar, Echeng Echeng ne ya sanar da kamen a jiya, inda ya ce an kama wanda ake zargin shi ne ya shirya harin tare da wasu mutanensa a ranar Laraba.

Echeng ya ce “An kama da yawa daga cikin wadanda ake kira ‘yan bindigar da ba a san ko su waye ba, an kwato makamai da motoci tare da ceto wadanda abin ya shafa.”

“A jiya (Laraba), mun samu ci gaba a rundunar. A watan Maris, an kai wa daya daga cikin tashoshinmu hari a Okija, kuma mun rasa mutanenmu biyu. Muna so mu sanar da ku cewa an kama wanda ya shirya wannan aiki ne a jiya tare da mutanensa uku.”

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp