Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Peter Obi ya ci zaɓen jihar Delta.
Ya yi nasara ne bayan da ya samu kuri’u 341,866.
Hukumar INEC ta sanar da sakamakon a cibiyar tattara sakamakon zabe da ke Asaba babban birnin jihar Delta.
Ga kuri’un da sauran jam’iyyu suka samu:
APC: 90,183
Read Also:
- An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa’adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDP
- AIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da Zamfara
- Sojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta’addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a Sokoto
NNPP: 3,122
PDP: 161,600
Yawan masu zaɓe da suka yi rajista: 3,225,046
Masu zaɓen da aka tantance: 667,149
Sahihan kuri’u: 615,341
Kuri’un da suka lalace: 39,309
Kuri’un da aka kaɗa: 654,650












