Hukumar NITDA ta Gabatar da Satifiket ga Matan da Suka Samu Horo Kan Fasahar Zamani
Bikin rufe shirin Gina Mata kan Fasahar zamani wanda Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) ta shirya tare da hadin gwiwar Bankin Duniya da Fasahar Natview domin horar da mata matasa sana’o’in da suka dace don samun nasara a wannan zamani da duniya ke bunkasa kan Fasahar zamani.
Read Also:
Shugaban Hukumar NITDA, Kashifu Inuwa Abdullahi, CCIE, ya gabatar da jawabin rufewa a karshen shirin Wanda aka shafe kwanaki 4 ana gabatar wa, tare da mika wa mahalarta taron satifiket, inda ya bukace da su yi amfani da sabon ilimin da suka samu wajen gina katafariyar hanyar cigaban tattalin arzikin zamani a Najeriya.
Digital DG Mallam Kashifu Inuwa Abdullahi CCIE Allah yayi jagora Ya tabbatar mana da alkhairi.
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1239 days 10 hours 26 minutes 25 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1221 days 12 hours 7 minutes 50 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Report By: PRNigeria.com