Home Labarai Tinubu ya dakatar da Gwamnan babban bankin kasar

Tinubu ya dakatar da Gwamnan babban bankin kasar

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya dakatar da Gwamnan babban bankin kasar Godwin Emeifele.

Wannan ya biyo bayan binciken da ake kan ofishin sa da kuma wani kudiri na sabuwar Gwamnatin na yin garanbawul ga fannin kudi domin bunkasa  tattalin Arziki.

Ta cikin wata sanarwa da ta fito daga ofishin daraktan yada labaran Ofishin Sakataren gwamnatin tarayyar Nijeriya Willie Bassey, inda sanarwar ta Umarci Emefiele daya gaggauta miki aikin ga mataimakin sa wato daraktan ayyuka na babban bankin kasar, wanda zai kasance mukaddashi Gwamnan kafin a kammala bincike.

Ba wannan ne karin farko ba a Najeriya da Gwamnati ke dakatar da Gwamnan bankin kasar ba ko a lokaci Mulkin tsohon shugaban kasar Godlook Jonathan sai da ya Umarci dakatar da Gwamnan babban bankin kasar Sunusi Lamido Sunusi.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Najeriya ta Shirya Horarwa ta Yankuna Kan Gano da Bin Diddigin Ƙananan MakamaiSojoji Sun Kai Harin Sama da ya Hallaka Ƴan ISWAP Sama da 40, ya Lalata Motoci a BornoAmurka ta Zargi Najeriya da Daukar Yara Sojoji, Masana'antun Jarirai da Fataucin MutaneHaɗaka DMI da TMS a London ta Tsara Sabuwar Hanyar Goyon Bayan Tinubu Zuwa 2027Yushau Shuaib @57: Bikin Jagora Wanda ya Buɗe Kofofi da Canza Rayuka Daga Hafsat Ibrahim Yusha'u Shuaib @57: Barka da zagayowar Ranar Haihuwa ga Jagoran Mazaje, Mutumin da Ya Bani Dama Daga Ozumi AbdulHarin Jirgin Sama a Filin Jirgin Saudiyya ya yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 12, Raunata 309Trump ya yi Kira ga Sabon Shugaban Ukraine, ya Zargi Zelensky da Kin Amincewa da Yarjejeniyar Zaman LafiyaAFRI-CIRD ta yi Kira ga Gwamnatoci su Kara Kudin Ilimin Ƴa'ya MataAmnesty International ta yi Allah Wadai da Toshe Taron 'Dole Tinubu Ya Tafi' da Ƴan Sanda Suka yi a KanoTMG vs TMS: Matsalar Sadarwa Kan Makomar Tinubu Daga Yushau A. Shuiba Hatsarin Jirgin Sama na Ondo: Disu Ya Jajantawa NAF, Ya Jaddada Goyon Bayan Ƴan SandaHukumar Kwastam ta Kwace Wiwi ta N3.67bn da Aka Boye a Cikin Motocin da Aka Shigo da su, da Sauran Kayayyaki a Tashar Jirgin Ruwa ta LegasFadada Rundunar Soja: COAS ya Yabawa Gwamnatin Nasarawa Kan Karbar Sabbin SojojiTaron Talla na Ƙasa 2026: Farfesa Sule Ya'u Sule zai yi Magana Kan Harshe, Al'adu da Talla a Arewacin Najeriya
X whatsapp