Home General Yadda Gwamnatin Jihar Borno ta karbi Tubabbun ‘Yan Boko Haram 8,490 a...

Yadda Gwamnatin Jihar Borno ta karbi Tubabbun ‘Yan Boko Haram 8,490 a jihar

Gwamnatin Jihar Borno dake arewa maso gabashin Nijeriya ta ce ta sami nasarar karbar tubabbun mayakan kungiyar boko haram 8,490 ta hanya shirin sabunta jihar Borno wato  (Borno modern).

Kwamishinan yada labaran jihar farfesa Usman Tar ne ya bayyana hakan yayin da ake bawa tubabbun mayakan 560 rantsuwar tuba a birnin maiduguri a ranar laraba.

yace wannan sanannen al’mari ne ga dakarun sojojin da sauran jami’an tsaro dama masu rike da sarautun gargajiya a jihar.

yace shirin na tafiya yadda yakamata sannan kuma sun kama kwamiti domin bindiddigi, inda ya tabbatar da cewa wadanda suka tuban basa sake  komawa ruwa tare da karya dokoki, sai dai suna komawa harkokin su na kasuwanci ne ma.

shima da yake jawabi a yayin  taron mashawarci na musamman kan harkokin tsaro ga Gwamnan Jihar Birgediya Janar Abdullahi Ishaq (mai ritaya), ya tabbatar da adadin inda yace zuwa yanzu gwamantin jihar ta sami nasarar karbar tubabbun mayakan da suka kai 8,490, wanda hakan ya rage hadarin da al’ummar jihar ke fuskanta.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa'adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDPAIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da ZamfaraSojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta'addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a SokotoCOAS Shaibu ya yi Kira da a Haɗa Kai Yayin da Sojoji Ke Faɗaɗa Zuwa Rukunoni 12Najeriya ta Shirya Horarwa ta Yankuna Kan Gano da Bin Diddigin Ƙananan MakamaiSojoji Sun Kai Harin Sama da ya Hallaka Ƴan ISWAP Sama da 40, ya Lalata Motoci a BornoAmurka ta Zargi Najeriya da Daukar Yara Sojoji, Masana'antun Jarirai da Fataucin MutaneHaɗaka DMI da TMS a London ta Tsara Sabuwar Hanyar Goyon Bayan Tinubu Zuwa 2027Yushau Shuaib @57: Bikin Jagora Wanda ya Buɗe Kofofi da Canza Rayuka Daga Hafsat Ibrahim Yusha'u Shuaib @57: Barka da zagayowar Ranar Haihuwa ga Jagoran Mazaje, Mutumin da Ya Bani Dama Daga Ozumi AbdulHarin Jirgin Sama a Filin Jirgin Saudiyya ya yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 12, Raunata 309Trump ya yi Kira ga Sabon Shugaban Ukraine, ya Zargi Zelensky da Kin Amincewa da Yarjejeniyar Zaman LafiyaAFRI-CIRD ta yi Kira ga Gwamnatoci su Kara Kudin Ilimin Ƴa'ya MataAmnesty International ta yi Allah Wadai da Toshe Taron 'Dole Tinubu Ya Tafi' da Ƴan Sanda Suka yi a KanoTMG vs TMS: Matsalar Sadarwa Kan Makomar Tinubu Daga Yushau A. Shuiba 
X whatsapp