Home Labarai Gwamnatin Najeriya ta sauya sunan Jami’ar Maiduguri da Muhammadu Buhari

Gwamnatin Najeriya ta sauya sunan Jami’ar Maiduguri da Muhammadu Buhari

Gwamnatin Najeriya ta sauya sunan jami’ar Maiduguri da sunan marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari daga Unimaid da ake kiranta a baya.

Tinubu ya ce ya dauki wannan mataki ne don girmama abubuwan da marigayi tsohon shugaban ƙasar na ayyukan alheri a Najeriya.

Bari mu maye gurbin sunan Jami’ar Maduguri da Jami’ar Muhammadu Buhari

Tun da farko dai, shugaban ya jinjina wa Buhari, inda ya ce duk da cewa ɗan adam tara ya ke bai cika goma ba, ammma ya bayyana shi a matsayin “mutumin kirki, mai mutunci da sanin ya kamata, da kishin kasa, da kyawawan dabi’u  da za su amfani har jikoki da kakanni.

Marigayi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya rasu ne a ranar Lahadin da ta gabata a wani asibiti da ke birnin Landan, inda aka kawo shi gida aka yi jana’izarsa a garin Daura na jihar Katsina a ranar Talata.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
HOTO: NSCDC ta Tsare Jami'ai 24 Kan Mutuwar Masu Hakar Ma'adinai a TsareShirin Tallafin Mai: Atiku ya yi Watsi da Gaskiyar Magana – APCGwamnatin Tarayya ta Inganta Samar da Abinci ta Hanyar Shirin AgriShield na ONSA Daga Chido OnumahAtiku ya yi Tambaya Kan Rashin Zuwa UNGA a Karo na Uku da Tinubu ya yi, ya Nemi Karin BayaniFalconets ta Fice Daga Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata Ƴan Kasa da Shekaru 20 Bayan Colombia ta Sha Kashi a Wasan KarsheMatawalle Ya Nemi Tallafin Czech Don Samar da Alburusan DICON da Canja FasahaRundunar Sojojin Najeriya Ta Tallafa wa Iyalan Sojojin Gambia da Suka MutuFilato: Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa 11, Sun Kwato MakamaiOPHK ta yi Bayani Kan Rahoton Amnesty na 2016 Dangane da Mutuwar da Ake Zargi a Barkin Giwa2027: Sama da Mambobin Jam'iyyar NDC 6,000 Sun Sauya Sheka Zuwa PDP a EnuguKwankwaso ya Nuna Aniyar Yin Sulhu da Gwamna YusufYadda Hon. Hudu Kanje Ya Sake Fasalin Jagorancin Cigaban Kasa Daga Mika'il Ja'afarƳan Sanda Sun Kama Mutane 300 a Farmakin Wuraren da Ake Aikata Laifuka a FCT Sun Kwace Wukake, Bindigar Wasa, da WiwiZakari Mohammed: Dole Kwara ta Cika Kwarewarta – Dan Takarar ADC ya Nemi Muhawara a BayyaneWSCIJ ta Yaba wa PRNigeria Kan Ci Gaba da Tallafawa Matasa Wajen Sadarwa Bayan Karewar Tallafi
X whatsapp