Dan Asalin Jihar Kano ya zama Kwamishina a Jihar Cross River

An rantsar da Dan Asalin Jihar Kano da wasu 13 matsayin kwamishinoni a jihar Cross River.

Watanni 4 ya rage Gwamnan jihar Cross River Ben Ayade, ya sauka daga mulkin juhar ya nada sabbin Kwamishinoni 13.

An gudanar Bikin nada bikin nadin a fadar gwamnan dake birnin Calaba ranar talata.
Sabbin Kwamishinonin sun maye guraben wadanda suka ajje aiki domin neman takara ko da wadanda auka ajje domin gwamnan jihar ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC.
Tsohin kwamishinan Al’adu da yawon bude Ido, Mista. Eric Anderson, shine kwamishinan sadarwa da wayar da kai, mukamin daya haura shekaru biyu babu wanda ke kai tun bayan saukar tsohon kwamishinan Mista Asu Okang, Wand yake komawa Jam’iyyar APC.

Haka kuma an nada Haifaffen Jihar Kano Adamu Musa matsayin kwamishinan harkokin Gwamnatin jihar wato commissioner for Inter Governmental Affairs.
Sauran sun hadar da Misis Ekwele Agube sustainable development ), Prince Sunday Williams Awara (Social Housing), Wogor Umari (Homeland Security), Dr. Hippolytus Lukputa (Water Resources), Patrick Ebam (Special Duties), Okama Inyang (Infrastructure

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1190 days 9 hours 5 minutes 27 seconds,

Baptist School Students, Kaduna
1172 days 10 hours 46 minutes 52 seconds

Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021


Report By: PRNigeria.com

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com