Home Labarai Gobara ta tashi a kasuwar Gamboru da ke Maidugurin jihar Borno

Gobara ta tashi a kasuwar Gamboru da ke Maidugurin jihar Borno

Wata gobara ta tashi a kasuwar gamboru da ke tsakiyar birnin Maiduguri a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Rahotonni sun ce gobarar ta ta shi ne da tsakar ranar Asabar lokacin da ake tsaka da kaɗa ƙuri’a a zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisun dokokin jihohi da ake gudanarwa a faɗin ƙasar.

Kawo yanzu babu rahotonni rasa rai sakamakon wannan gobara da ta tashi a kasuwar ta kayan abinci a jihar.

Kawo yanzu dai ba a kai ga sanin takamaimen abin da ya ya haifar da gobarar ba.

idan ba a manta ba makonni uku da suka gabata wata gobara da ta tashi a kasuwar Monday market a birnin na maiduguri  inda ta yi sanadiyyar asarar miliyoyin dukiyoyi.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Gwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanciGwamnatin Najeriya da gwamnonin APC sun bai wa ƴan kasuwar Singer tallafin biliyan 8Kwankwasiyya ta yi martani kan matakin majalisar Amurka na hukunta KwankwasoSojojin Najeriya sun daƙile hare-haren mayaƙan ISWAP a BornoFarfesa Abdullahi Pakistan ya bayyana dalilinsa na ajiye shugaban Hukumar NAHCONMajalisar Najeriya ta kafa kwamitin nazari kan gyaran dokar zaɓeRundunar sojin Najeriya ta tura dakaru na musamman zuwa Filato don daƙile ƴanbindigaMajalisar Dinkin Duniya da Turkiya sun yi Alla-wadai da harin da aka kai KwaraAmurka ka iya sake kai Hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci- TrumpAmurka ka iya sake kai hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci
X whatsapp