• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home Labarai Gwamnatin jihar Kano zata cigaba da kai ‘yan asalin jihar karatu kasashen...
  • Labarai

Gwamnatin jihar Kano zata cigaba da kai ‘yan asalin jihar karatu kasashen waje

By
Daliban Kano, Gida-gida, Rabiu Musa Kwankwaso
-
June 16, 2023
Arewa Award

Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin  Abba Kabir Yusuf ta baiwa ofishin sakataren gwamnatin jihar umarni daya fara aiwatar da shirye shiryen tantance ‘yan asalin kano domin daukar nauyin karo karatu a kasashen waje.

Read Also:

  • Dalilin Tinubu na soke afuwar da Ya yiwa Maryam Sanda
  • Gwamnan Jihar Katsina ya samar sabuwar ma’aikata a jihar
  • Za’a samar da sabbin jihohi 6 a Nijeriya

Acikin wata sanarwa da Sakataren yada labaran Gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, gwamnatin tace wannan dorawa ne akan Shirin da gwamnatin kano karkashin jagorancin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso tayi a shekarar 2015 na daukar nauyin daliban Kano masu digiri mai daraja ta farko 503 domin cigaba da karatunsu a kasashe akalla 14.

Sanarwar ta Kara da cewa ” la’akari da wannan mataki, ana gayyatar duk wadanda suka dace dasu aike da takardunsu domin karo karatu a shekarar karatu ta 2023/2024.

Duk wanda yake son morar wannan tsari dole yakasance dan asalin kano Kuma Wanda keda digiri mai daraja ta daya (First class) ko mai kama dashi, sannan yakasance mai lafiya.”

Sanarwar ta cigaba da cewa, duk wadanda suka cika ka’idojin sai su aike da takardunsu ta adireshin yanar gizo www.kanostategov.ng. kafin daga bisani a gayyacesu domin tantancewa.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleGwamnan kano yayi sabbin nade-naden
Next articleZa mu sabunta ginin ganuwar Kano – Abba Gida-gida
Daliban Kano, Gida-gida, Rabiu Musa Kwankwaso

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Dalilin Tinubu na soke afuwar da Ya yiwa Maryam Sanda

Gwamnan Jihar Katsina ya samar sabuwar ma’aikata a jihar

Za’a samar da sabbin jihohi 6 a Nijeriya

Jami’ar ABU ta musanta labarin samar da makamin Nukiliya

Mayakan Boko Haram sun fara kai hari da jirage marasa matuki a Borno

Babu wasu bayanan an yi wa masu bin wani addini kisan ƙare dangi – Sultan

Za ayi bincike kan masu laifin da Tinubu ya yiwa Afuwa

Tinubu ya taya Kwankwaso munar cika shekaru 69 a duniya

Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da Amupitan a matsayin shugaban INEC

NAHCON ta bayyana dalilian da suka saka Saudiya rage mata kujerun aikin hajji bana

Dalilin da ya sa Amnesty ke neman a soke hukuncin kisa a Najeriya

Gwamnan jihar Bayelsa, ya fice daga jam’iyyarsa ta PDP.

Recent Posts

  • Dalilin Tinubu na soke afuwar da Ya yiwa Maryam Sanda
  • Gwamnan Jihar Katsina ya samar sabuwar ma’aikata a jihar
  • Za’a samar da sabbin jihohi 6 a Nijeriya
  • Jami’ar ABU ta musanta labarin samar da makamin Nukiliya
  • Mayakan Boko Haram sun fara kai hari da jirage marasa matuki a Borno

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1596 days 6 hours 53 minutes 35 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1578 days 8 hours 35 minutes 0 second

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Dalilin Tinubu na soke afuwar da Ya yiwa Maryam SandaGwamnan Jihar Katsina ya samar sabuwar ma'aikata a jiharZa'a samar da sabbin jihohi 6 a NijeriyaJami'ar ABU ta musanta labarin samar da makamin NukiliyaMayakan Boko Haram sun fara kai hari da jirage marasa matuki a BornoBabu wasu bayanan an yi wa masu bin wani addini kisan ƙare dangi - SultanZa ayi bincike kan masu laifin da Tinubu ya yiwa AfuwaTinubu ya taya Kwankwaso munar cika shekaru 69 a duniyaMajalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da Amupitan a matsayin shugaban INECNAHCON ta bayyana dalilian da suka saka Saudiya rage mata kujerun aikin hajji banaDalilin da ya sa Amnesty ke neman a soke hukuncin kisa a NajeriyaGwamnan jihar Bayelsa, ya fice daga jam'iyyarsa ta PDP.Tinubu ya buƙaci majalisar dattawa ta amince da naɗin Joash AmupitanGwamnatin Najeriya ta cire darasin Lissafi cikin sharuɗan samun gurbin karatun Jami'a ga wasu ɗalibanGwamnan Enugu ya koma APC bayan ficewa daga PDP
X whatsapp