Maryam Shatty ta magantu bisa sauya sunan ta da shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu yayi cikin kunshin Ministocinsa da ya aikawa majalisar dattijai domin tantancewa.
Read Also:
- An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa’adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDP
- AIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da Zamfara
- Sojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta’addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a Sokoto
Ta cikin shafin ta na twitter Maryam ta bayyana cewa, “yanzu ta sami Labarin cewa shugaban ya aiki da sunan Dr Mairiga domin ya maye gurbin ta,”
“zan kasance mai godiya gami da biyayya bisa matakin shugaban kasa na
Wannan dai na zuwa ne tun bayan zaman majalisar dattawan na ranar Juma’a, inda Shugaban majalisar ya karanta wata wasika da Tinubu ya aika masa na sauya sunan Maryam Shatty tare da karin sunan mutum daya.
PRNigeria hausa












