Sojojin Nijeriya sun kubutar da mutum 30 a dajin Sokoto 

Dakarun sojojin Nijeriya sun kubutar da mutanen 30 da ‘yan ta’ addan suka yi garkuwa da su a jihar Sokoto.

Wata majiya daga rundunar tsaron ta shaida wa PRNigeria cewa, mutanen sun shaki iskar ‘yanci ne, bayan da dakarun sojoji karkashin rundunar Operation Hadarin daji ta gudanar da atisayen sharar dajin.

Sanarwar ta ce dakarun sun sami wannan Nasara ne a dajin Buank dake kauyen Alya Fulani a karamar hukumar Tanga a dake Jihar ta Sokoto.

Majiyar da ta bukaci a saka ye sunanta ta ce sojojin sun tarwatsa dukkan maboyar ‘yan bindiga/’ yan Ta’adda dake dajin.

Haka Kuma ya tabbatar da cewa yayi har in ‘yan bindigar sun gudu sun bar maboyar kafin karaso war su.

Haka Kuma dakarun sun isa kauyen Goboro inda suka kubutar da wata mace da ‘ yan ta’addan suka yi garkuwa da ita.

PRNigeria ta tattara cewa hazikin hadin gwiwar Jami’an tsaron dake yankin Arewa maso yammacin Nijeriya  Operation Hadarin Daji, karkashin kwamandan rundunar Manjo Janar Godwin Mutkut

By PRNigeria

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1190 days 17 hours 34 minutes 3 seconds,

Baptist School Students, Kaduna
1172 days 19 hours 15 minutes 28 seconds

Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021


Report By: PRNigeria.com

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com