Al’ummar ƙauyen Matusgi da ke Jihar Zamfara sun kashe ’yan fashin daji 37 biyo bayan wani dauki ba dadi da aka yi a kauyen.
Mazauna ƙauyen Matusgi da ke Ƙaramar Hukumar Ƙaura Namoda yunkuro ne a lokacin da ’yan ta’addan suka kai musu hari a ranar Laraba.
Wani wanda abun ya faru a gabansa ya ce wannan ab shi ne karon farko da ’yan bindiga suka kwashi kashinnsu a hannun ƙauyen ba.
Ya ce a baya al’ummar ƙauyen sun sha yin fito-na-fito na ’yan fashin daji.
Wata majiya ta shaida wa Aminiya cewa ’yan fashin daji sun fara harbul kan mai uwa da wabi daga shigar su kauyen.
Suna cikin harbe-harben ne jama’ar garin suka yi musu kawanya, suka nemi hana su tserewa, suna yi musu luguden wuta, har suka kashe ’yan fashin daji da dama.
Read Also:
Hakimin Matusgi, Alhaji Ciroma Muhammad, ya ce bayan ɗauki-ba-daɗin, mutanen ƙauyukan da ke kusa da su sun ce sun ga ’yan fashin daji suna wucewa da gawarwakin ’yan uwansu a kan babura.
“A wancan har suka fice ne ba yi ba, sai sai bayan da suka tafi suka yi kafin muka san sun shigo mana.”
Ya ce sun buƙaci kuɗin fansa N150,000 a kan kowane mutum guda, amma bayan an biya kuɗin mata bakwai kawai suka sako, har yanzu suna riƙe da sauran
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1254 days 21 hours 42 minutes 27 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1236 days 23 hours 23 minutes 52 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Report By: PRNigeria.com