Home Labarai Adadin Masu Fama da Cutar Tamowa na ƙaruwa a Najeriya – MSF

Adadin Masu Fama da Cutar Tamowa na ƙaruwa a Najeriya – MSF

MSF

Adadin Masu Fama da Cutar Tamowa na ƙaruwa a Najeriya – MSF

 

Ƙungiyar MSF wato Doctors Without Borders a Najeriya ta ce adadin masu fama da cutar tamowa na ƙaruwa a Najeriya, musamman a arewacin ƙasar.

MSF ta bayyana haka ne a rahoton ayyukanta na Najeriya na shekarar 2025, wanda ya bayyana irin matsalolin lafiya da na jin ƙai da ake fuskanta a faɗin ƙasar da kuma yadda ƙungiyar ta bayar da tallafi.

A shekarar 2025, MSF ta ce ta kula da yara sama da 440,000 masu fama da tamowa, ta yi wa mutane sama da 300,000 maganin zazzaɓin cizon sauro, sannan ta taimaka wajen haihuwa sama da 33,500.

Ƙungiyar ta ce fiye da ma’aikata 3,500 na MSF sun yi aiki a jihohi 10 domin kai muhimman ayyukan lafiya ga wadanda suka fi bukata

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Mutane 200 Sun Mutu Sakomakon Girgizar ƙasar a ColombiaShahararren Mawaƙin Najeriya, Davido ya Rubuta wa Trump Wasiƙa Kan Zaɓen Jihar OsunHukumar NHRC ta Buƙaci a Kama Malamin Addinin, Sheikh JingirRundunar sojin Najeriya ta Daƙile Shirin Ƴan Bindiga a FilatoJami'an Ƴan Sanda 10 Sun Mutu Yayin Artabu da Ƴan Bindiga a Jihar KebbiAn Naɗa ɗan Najeriya Gidado Shuaib Wakilin Matasa na IPRA-UN Gabanin GWAEFCC da "Wuce Gona da Iri" da Tambayar 2027: Shin ana Rudar da Tinubu ta Hanyar Mutanen da ke Kewaye da Shi ? Daga Yushau A. ShuaibAn Samu Gawar Yara 3 da guda 1 a Sume a Gidan Mai Maganin GargajiyaMene ne Ainihin Abin da ya faru Aka Rufe Asusun Bankunan Gwamnatin Osun ?Jami'an Tsaro Sun Ceto Mutane 308 a Jihohin Arewacin Najeriya An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP a Jihar BornoZaɓen 2027: PDP ta Miƙa Sunan Jonathan ga INEC a Matsayin ɗan Takararta na Shugaban ƙasaIyanen Babban Jami'in Kula da Harkokin Kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP Sun Miƙa Wuya ga SojojiAna Zargin Mayaƙan Boko Haram da Kashe Sojojin Nijar 14Gombe 2027: Malamai da Mambobin APC Sun yi Allah-wadai da Sukar Rarara ga Pantami
X whatsapp