Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya ƙaryata zargin da ake masa cewa ya yi ta yi wa mutane barazana tare da haifar da rikici a yayin babban zaɓen Najeriya da aa gudanar ranar Asabar.
Cikin wata sanarwa da kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Chris Finebone ya fitar, Wike ya ce zargin ya fito ne daga “maƙiya masu mugun nufi”.
Read Also:
Ta bayyana cewa Wike ba ya tare da sojoji a tawagarsa musamman a lokacin zaɓe.
A cewar sanarwar, Wike da mai ɗakinsa sun wuce gida ne kai tsaye bayan jefa ƙuri’arsu a ranar zaɓen.
A lokacin da ya isa rumfar zaɓensa, an samu tsaiko kafin ya jefa ƙuri’a saboda na’urar BVAS ba ta yi saurin tantance shi ba.
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1244 days 13 hours 12 minutes 22 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1226 days 14 hours 53 minutes 47 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com