Home General Jam’iyyar PDP na kan gaba a jihar Bauchi

Jam’iyyar PDP na kan gaba a jihar Bauchi

A jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya hukumar zaben kasar reshen jihar ta fara bayyana sakamakon zaben shugaban kasa, da aka gabatar ranar Asabar.

Kawo yanzu an gabatar da sakamakon kananan hukumomi 11 daga cikin kananan hukumomin jihar 20

Kuma alkaluman sakamakon sun nuna cewa jam’iyyar PDP ce kan gaba a yawan kuri’un da aka tattara kawo yanzu.

Ga sakamakon kamar haka:

Karamar hukumar Warji:

APC – 11,862

LP – 185

PDP- 17,732

NNPP- 424

Karamar hukumar Bogoro:

APC – 4,850

LP – 6,866

NNPP – 798

PDP – 15,156

Karamar hukumar Dass:

APC – 10,939

LP – 705

NNPP – 397

PDP – 13,242

Karamar hukumar Jama’are:

APC – 8,410

LP – 22

NNPP – 3,638

PDP – 12,535

Karamar hukumar Dambam:

APC – 7,588

LP – 42

NNPP – 2,586

PDP – 12,203

Karamar hukumar Giade:

APC – 10,382

LP – 17

NNPP – 4002

PDP – 11,977

Karamar hukumar Darazo:

APC – 16,070

LP – 41

NNPP -1,895

PDP -17,459

Karamar hukumar Kirfi:

APC – 9,599

PDP -13, 431

NNPP – 1,544

LP – 33

Karamar hukumar Katagum:

APC – 20,030

PDP – 22,987

NNPP – 9,672

LP- 493

Karamar hukumar Misau:

APC – 14,199

PDP -18,354

NNPP – 4115

LP – 48

Karamar hukumar Ganjuwa:

APC – 1,3021

PDP -17,380

NNPP – 4,287

LP -222

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp