Kawo Sumaila ya kada Kabiru Gaya Da Kuri’u da 319, 857 a santoriyar Kano ta Kudu

Hon Kawu Sumaila na jam’iyyar NNPP ya samu nasarar lashe zaɓen kujerar Sanatan Kano ta Kudu a majalisar Dattijai.

Da ake sanar da sakamon zaɓen a ofishin tatttara sakamakon zaɓen mazaɓar, INEC ta ce Kawu Sumaila ya yi nasara ne bayan samun kuri’u 319, 857.

Hukumar zaɓen ta ce ɗan takarar APC Kabiru Gaya, shi ne ya zo na biyu da kuri’u 192, 518, inda ɗan takarar PDP kuma ya zo na uku da kuri’u 14,880.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com