Kasar Cameroon ta dage kai da fata sai Dan wasan Inter Milan Yann Aurel Bisseck ya buga mata wasa.
sai dai Dan wasan ya bayyana kwalama sa na son ya sanya wa kasar Jamus riga.
Read Also:
Bisseck mai shekaru 23 yana mafarkin samun kiran wakiltar kasar Jamus daga Julian Nagelsmann.
Ita kuwa Cameroon tana matsa masa lamba domin ya buga wa tawagar kasar tasu wasa.
PRNigeria hausa