• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home SIYASA Abba Gida-gida ya fara ɗaukar matakan binciken gwamnatin Ganduje
  • SIYASA

Abba Gida-gida ya fara ɗaukar matakan binciken gwamnatin Ganduje

By
Abba Gida-gida, Cin Hanci, Ganduje, Jihar Kano
-
May 30, 2023
Arewa Award

Sabon gwamnan jihar Kano Injiniya, Abba Kabir Yusuf, ya fara daukar matakan binciken gwamnatin da ya gada ta Abdullahi Umar Ganduje, inda hawansa mulki ke da wuya ya bayar da umarni kan wasu tsauraran matakai.

Daga cikin matakan da ya fara dauka gwamnan ya soke dukkanin cinikin da aka yi na sayar da wasu wurare na gwamnatin jihar.

Tun dai a jawabinsa na bayan rantsuwa gwamnan ya bayar da umarni ga hukumomin tsaro a jihar da su je su karbe iko da wadannan wurare da gwamnatin ganduje ta sayar.

Read Also:

  • Shugaba Tinubu ya nada Jakadan da zai wakilci Nijeriya a Amurka
  • rahotannin daga jihar Katsina na cewa ‘Yan bindiga sun kashe mutum 9 a jihar
  • ‘Ƴan Najeriya miliyan 30 za su fuskanci matsalar yunwa a 2026’

Wasu daga cikin wuraren da aka sayar sun hada da filayen makarantu da na masallatai da makabarta da jikin badala da sauransu.

Matakin ba ya tsaya ga kadarorin gwamnati da ke cikin jihar ba ne har ma wadanda suke waje dokar soke cikin ta shafa.

Gwamnan wanda ya kuma sauke dukkanin shugabannin ma’aikatu da hukumomi da kamfanoni na gwamnati nadin siyasa har ma da hukumomin daraktoci na gudanarwa, da ma’aikatu da hukumomi da kamfanoni har da manyan makarantun jihar ya kara da cewa dukkanin matakan da zai dauka a kwanakin da ke tafe zai yi ne da nufin dawo da kima da martabar jihar.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleGwamnatin jihar Bauchi za ta ƙirƙiro rundunar tsaro ta musamman
Next articleGwamnatin Borno za ta ɗauki malamai 5,000 aiki da dawo da karatun yamma
Abba Gida-gida, Cin Hanci, Ganduje, Jihar Kano

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Babu sauran sakaci a jam’iyyarmu ta PDP – Kabiru Turaki

Tinubu ya taya Kwankwaso munar cika shekaru 69 a duniya

Ban koma jam’iyyar APC ba – Namadi Sambo

Barau ya nada shugaban kungiyar zago akida na Kano mukami

Nima ɗan ƙungiyar Zago Akida ne -Sanata Barau

Gwamnoni ku dauki aniyar hidimtawa Al’umma – buhari

Atiku ya yi martani kan kalaman Akume ga ‘yan Arewa

An sake zaɓar Okonjo-Iweala shugabar WTO a wa’adi na biyu

Dalilin Ndume na sa alamar tambaya kan gaggawar amincewa da ƙudurin haraji na Tinubu

Yahaya Bello ya musanta zargin rashawa a gaban kotu

Hukumar EFCC ta ce ta yi nasarar kama Yahaya Bello

PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen jihar Ondo

Recent Posts

  • Shugaba Tinubu ya nada Jakadan da zai wakilci Nijeriya a Amurka
  • rahotannin daga jihar Katsina na cewa ‘Yan bindiga sun kashe mutum 9 a jihar
  • ‘Ƴan Najeriya miliyan 30 za su fuskanci matsalar yunwa a 2026’
  • Trump ya dakatar da bada biza ga ƴan Najeriya da wasu ƙasashe 74 ke fara aiki
  • Mayakan Boko Haram sun kutsa cikin ayarin sojin Najariya da bama-bamai a Borno

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1681 days 34 minutes 2 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1663 days 2 hours 15 minutes 27 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Shugaba Tinubu ya nada Jakadan da zai wakilci Nijeriya a Amurkarahotannin daga jihar Katsina na cewa 'Yan bindiga sun kashe mutum 9 a jihar'Ƴan Najeriya miliyan 30 za su fuskanci matsalar yunwa a 2026'Trump ya dakatar da bada biza ga ƴan Najeriya da wasu ƙasashe 74 ke fara aikiMayakan Boko Haram sun kutsa cikin ayarin sojin Najariya da bama-bamai a BornoSojojin sun gano makeken kabarin ƴan Boko Haram a yankin TimbuktuAbba da Tinubu sun tattauna kan tsaro da ci gaban Kano - Dawakin TofaƳanbindiga sun yi garkuwa da aƙalla mutum 160 a coci a KadunaMun Karbi korafin cin zarafin Mata sama da dubu 3 cikin shekara daya a jihar Kano - NHRCƳansanda a jihar Nasarawa sun tseratar da yara 17 da ake shirin safararsuSojoji sun lalata sansanonin ƴanbindiga a Arewa maso Gabashin NajeriyaTinubu ya yi tir da kisan mace da ƴaƴanta shida a KanoKisan gilla - Ƴansandan jihar Kano sun kama wadanda ake zargi da ƴaƴantaƳan sanda sun fara bincike kan mutum 6 da aka yiwa yankan rago a JiharGwamnatin Najeriya ta dakatar da fara aikin sabuwar dokar haraji
X whatsapp