Rishi Sunak yanzu zai karbi mukamin Firaministan Birtaniya, yayin da kasar ke cikin mawuyacin hali na tattalin arziki, bayan da wasu daga cikin ‘yan takarar suka janye.
Mambobin jam’iyyar Conservative sun zabi Rishi Sunak, a matsayin wanda zai shugabanci jam’iyyar.
Read Also:
Ko da yake babu wani cikakken bayani game da shirin sa kan makomar tattalin arzikin kasar lokacin yakin neman zabe.
Sai dai a halin yanzu za a yi kira gare shi don ya ba da haske game da yadda zai daidaita lamuran kasar.
Sunak ya zama firaministan birtaniya na farko tun bayan mutuwar sarauniyar Ingila Queen Elizabeth II, wanda murabus Lizz Truss ya bashi damar, duk da ana kallon zai karbi ragamar ne dadai lokacin da kasar kef ama da matsalar tattalin arziki.
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1485 days 22 hours 25 minutes 53 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1468 days 7 minutes 18 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com