Tinubu, Shettima sun Shirya Ziyara zuwa Lokoja a Yau
Read Also:
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Sanata Kashim Shettima zai kasance da safiyar yau kaman karfe 10 na safe a Lokoja, babban birnin jihar Kogi.