• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home General Gwamnatin jihar Kano ta Cire Kwamishinan harkokin Addinai na jihar
  • General

Gwamnatin jihar Kano ta Cire Kwamishinan harkokin Addinai na jihar

By
Baba Impossible, Ganduje
-
December 31, 2022
Arewa Award
Gwamnatin Jihar Kano cire kwamishinan harkokin addini na jihar Kano, Dr. Muhammad Tahar Adam (Baba Impossible) daga mukaminsa.
Kwamishinan yada labarai na jihar, Malam Muhammad Garba ne, ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a ranar Asabar a birnin Kano.
Sanarwar ta kara da cewa korar kwamishinan ta biyo bayan halin rashin da’a da yake nuna wa a matsayinsa na ma’aikacin gwamnatin jahar Kano kuma mai rike da mukami, har aka same shi da furta wa su kalamai da ba su yi wa gwamnatin dadi.
Malam Garba ya bayyana cewa, an kuma same shi yana gudanar da al’amuran ofishinsa ba bisa ka’ida ba ta hanyar rage wa rage ranakun zuwa aiki ga ma’aikatansa ba tare da sahalewar gwamnatin ba.
Ya kara da cewa tuni Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya aike wa majalisar dokokin jihar sunan wani da ya zaba wanda zai maye gurbin sa, Dakta Nazifi Ishaq Bichi na Jami’ar Bayero Kano a matsayin sabon kwamishinan Harkokin Addini na jihar Kano.
Sanarwar ta kara da cewa, gwamnan ya yi fatan alheri ga korararren kwamishinan.
Dr. Tahir abaya shi ne kwamishinan addinai kuma wanda ya jagoranci Mukabalar da aka yi da Abduljabbar Nasir Kabara bayan yin wasu kalamai a cikin karatukansa da za su haifar da tunzura al’umma.
bayan kammala mukabalar ce da Abduljabbar Nasir Kabara na gaza kare kansa yasa gwamnatin jahar Kanon ta gurfanar da shi a gaban wata kotu a birnin Kano wadda  shafe kusan watanni 15 ana shariar
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleTCN zata ruguje gidaje dubu 1 a jihar kano
Next articleGwamnatin Tarayyar Nijeriya tace Babu Batun Karin Albashin Ma’aikata
Baba Impossible, Ganduje

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

NDLEA ta kama wani matashi da yayi safarar kwayoyin Tramadol dubu 7 daga Legas zuwa Kano

Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah

Gwamnonin PDP na taro a Zamfara

Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa

kotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele Kyari

Ana neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a Sokoto

A biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati – ASUU

EFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsare

Atiku Abubakar ya magantu kan tsare Tambuwal da EFCC ta yi

PDP ta zargi APC da yunkurin kawo tasgaro a Damukradiyya

Hoton Tinubu

Fadar Shugaban ƙasa ta musanta raɗe-raɗin rashin lafiyar Tinubu

Mahara sun kashe mutum biyu, sun ƙona gidaje da dama a Filato

Recent Posts

  • NDLEA ta kama wani matashi da yayi safarar kwayoyin Tramadol dubu 7 daga Legas zuwa Kano
  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai
  • Gwamnonin PDP na taro a Zamfara

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1530 days 5 hours 58 minutes 38 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1512 days 7 hours 40 minutes 3 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
NDLEA ta kama wani matashi da yayi safarar kwayoyin Tramadol dubu 7 daga Legas zuwa KanoBama goyan bayan ayyukan ta'addanci a Najeriya - Miyetti AllahSojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a KatsinaShalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kaiGwamnonin PDP na taro a ZamfaraYa kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai - MusaHukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kanokotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele KyariAna neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a SokotoA biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati - ASUUAmurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyiEFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsareMajalisar Dokokin Kano ta Dakatar da Ciyaman din RanoƘananan dillalan mai sun zargi shugabanninsu da yiwa Matatar Dangote zagon ƙasa
X whatsapp