Home General Harin sojojin Nijeriya yayi sanadiyyar Kwamandan Boko Haram, Abu Huraira, da Abokan...

Harin sojojin Nijeriya yayi sanadiyyar Kwamandan Boko Haram, Abu Huraira, da Abokan sa a Marte.

Biyo bayan wasu hare-haren kakkabe ta’addanci da Dakarun sojojin Nijeriya keyi kan ‘yan bindiga, sun sami nasarar hallaka guda cikin mayakan boko haram Abu Huraira.

PRNigeria ta tattaro cewa an hallaka Abou Hurairah a tare da wasu kwamandojin kungiyar Boko Haram.
Nasarar sojojin ta samu ne bayan da wasu jiragen yakin soji na rundunar ATF, karkashi Operation Hadin Kai na rundunar sojin saman Nijeriya sukayi barin wuta kan mayakan.

Abou Hurairah, da sauran wanda aka hallaka nada hannu a harin kwanannan na Monguno
Wata majiyar sirri ta tabbatarwa da PRNigeria cewa Abou Hurairah, da wasu ‘yan ta’adda sun kai hare-hare tare da shiryawa a garuruwa da dama a mungunu da wasu sassan Arewa maso gabashi.
“ya kuma jagoranci kai hari a garuruwan Marte Ngala, Kukawa, da mashiga Abadam”.

By PRNigeria

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
COAS Ya Bukaci Bojojin Nijeriya da su Mayar da Hankali Wajen Kare Rayukan Fararen HulaTURA TA KAI BANGO: Bayan Mutuwar Bashar Sani, Dole ne Arewa Ta Fuskanci MatsalolintaDangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige Fubara
X whatsapp