Home General Matasan Nijeriya sun Bukaci Godwin Emefele ya sauka daga mukamin sa

Matasan Nijeriya sun Bukaci Godwin Emefele ya sauka daga mukamin sa

Kungiyar Matasa Najeriya sun gudanar da zanga-zanga a harabar babban bankin Najeriya a birnin Abuja.
sun bukaci gwamnan babban bankin Godwin Emefele ya sauka daga mukaminsa bisa kin bayyana gaban hukumomin tsaro domin amsa tambayoyi.
Matasan na dauke da alluna dauke da koken su inda suka bayyaa Emefele matsayin barazana ga tsaro da kuma neman ya sauka ko a dakatar da shi
Haka kuma kungiyar Matasan ta bukaci gwamnan babban bankin ya amsa gayyatar da Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta yi masa na amsa Tambayoyi
Shugaban Matasan Solomon Adodo wanda ya jagoranci zanga-zangar a kofar shiga babban bankin ya ce kungiyar ta sha alwashin ci gaba da zanga-zangar a birnin Abuja da ma kasar baki daya har sai gwamnan babban bankin ya sauka daga mukaminsa
Raahotanni na nuni da cewa an tsaurara matakan tsaro a shedkwatar babban bankin Najeriya.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp