Home General CBN yace daga Kwanaki 10 bazai kara wani wa’adi ba.

CBN yace daga Kwanaki 10 bazai kara wani wa’adi ba.

Babban bankin Najeriya (CBN) ya ce ba ya tunanin kara tsawaita wa’adin karɓar tsoffin kudaden da aka sauya musu fasali ba.

Emefiele,  ya bayyana hakan a wani taron karawa juna sani da aka yi a Legas, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi hakuri ganin cewa nasarorin da aka samu a manufofin sun fi kalubalen yawa

‘Yan Najeriya ciki har da gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar APC, sun bukaci babban bankin kasar da ya kara tsawaita wa’adin, sakamakon karancin kudin da aka yi wa kwaskwarima a cikin al’umma.

Sai dai gwamnan babban bankin na CBN, Godwin Emefiele, ya ce bankin ba ya tunanin tsawaita wa’adin bayan wa’adin kwanaki 10 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da shi kwanan nan.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp