Jihar Lagos
APC 572,606
LP 582,454
Read Also:
NNPP 8842
PDP 75750
Babbar jami’ar zaɓen ta bayyana cewa an soke zakamakon zaɓe a ƙanana hukumomi uku.
Jihar Enugu
Hukumar zaɓen Najeriya a jihar Enugu ta sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a zauren tattara sakamakon dake Abuja. Ga sakamakon kamar haka
APC 4,772
LP 428,640
NNPP 1,808
PDP 15,749
PRNigeria hausa