INEC ta ayyana Binani matsayin wadda ta lashe zaben jihar Adamawa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC ta bayyana Sanata Aishatu Dahiru Binani matsayin wadda ta lashe zaben Gwamnan jihar da aka gudanar.
Read Also:
Kwamishinan Hukumar zaben jihar Barrister Hudu Yunusa ne ya bayyana sakamakon zaben, biyo bayan kalla zaben jihar da aka yi ranar Asabar.
Akwai cikakken bayani gaba kada……
PRNigeria hausa