Home SIYASA Gwamnan Jihar kano ya yi nadin mukamai na farko

Gwamnan Jihar kano ya yi nadin mukamai na farko

Zababben Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya yayi nadin mukamai na farko bayan ya amshi rantsuwar kama aiki.

Wannan na kunshe ta cikin wata sanarwa da Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fita a madadin Gwamnan mai dauke da kwanan watan 29 ga watan Mayun 2023.

Sanarwar tace zababben Gwamnan jihar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya n farin cikin sanar da Al’umma wadannan sabbin nade – nade da suka hadar da

1. Hon. Shehu Wada Sagagi, matsayin shugaban Ma’aikatar fadar Gwamnatin kano.

2. Abdullahi Baffa Bichi, PhD matsayin Sakataren. Gwamnatin Jihar kano ya

3. Dr. Farouq Kurawa
Matsayin babban sakataren na musamman ga Gwamnan jihar kano.

4. Hon. Abdullahi Ibrahim Rogo, matsayin shugaban masu tarar baki (Chief Protocol)

5. Sanusi Bature Dawakin Tofa, Sakataren yada labaran gwamnan kano.

Sanarwar tace nadin ya fara aiki daga ranar 29 ga watan Mayun, 2023.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Gwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanciGwamnatin Najeriya da gwamnonin APC sun bai wa ƴan kasuwar Singer tallafin biliyan 8Kwankwasiyya ta yi martani kan matakin majalisar Amurka na hukunta KwankwasoSojojin Najeriya sun daƙile hare-haren mayaƙan ISWAP a BornoFarfesa Abdullahi Pakistan ya bayyana dalilinsa na ajiye shugaban Hukumar NAHCONMajalisar Najeriya ta kafa kwamitin nazari kan gyaran dokar zaɓeRundunar sojin Najeriya ta tura dakaru na musamman zuwa Filato don daƙile ƴanbindigaMajalisar Dinkin Duniya da Turkiya sun yi Alla-wadai da harin da aka kai KwaraAmurka ka iya sake kai Hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci- TrumpAmurka ka iya sake kai hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci
X whatsapp