Home General Kotun kolin ta tabbatar da nasara Ahmadu Fintiri

Kotun kolin ta tabbatar da nasara Ahmadu Fintiri

Kotun Koli ta tabbatar wa da Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri na jam’iyyar PDP kujerar sa.
Da safiyar ranar Laraba mai shari’a John Okoro ya karanta hukuncin, inda ya yi watsi da karar da ‘yar takarar gwamna a jam’iyyar APC, Aisha Dahiru Binani ta shigar.
Mai Shari’a Okoro, wanda ya jagoranci alƙalan kotun biyar a yayin zaman karanta hukuncin yace, abin da Kwamishinan Zabe (REC), Hudu Ari ya aikata, rashin gaskiya ne kuma ya aikata babban laifi.
A cewar Okoro ” Dokar zabe ta dora alhakin bayyana sakamakon zabe ne, akan wanda aka nada a matsayin jami’in tattara sakamakon zaben, adan haka jami’in tattara sakamakon zabe ne, ya cancanta ya fadi sakamakon ba Ari ba”.
PRnigeria Hausa
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp