• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home General NBBF ta fidda jerin sunayen ‘yan wasanta 12 da zasu fafata a...
  • General

NBBF ta fidda jerin sunayen ‘yan wasanta 12 da zasu fafata a gasar FIBA

By
Bakoji
-
February 18, 2025
Arewa Award

Hukumar Kwallon Kwando ta Najeriya (NBBF) a ranar Litinin ta fitar da jerin sunayen ‘yan wasa 12 na karshe na D’Tigers a gasar FIBA AfroBasket na uku da za a yi a Tripoli, Libya, daga 21-23 ga Fabrairu 2025.

A farkon watan nan ne dai NBBF ta sanar da jerin sunayen mutane 24 na D’Tigers, wanda a yanzu an rage shi da kashi 50%.

Tawagar da aka zaba sun hada da gwanayen ’yan wasa da kwararru masu tasowa, duk a shirye-shirye su wakilci Najeriya a fagen wasan duniya.

Babban koci, Abdulrahman Mohammed, wanda ya jagoranci D’Tigers a zango na farko, zai ci gaba da rike mukaminsa, yayin da tsohon dan wasan Najeriya Deji Akindele da Isikaku Ikenna Smart, mataimakin kocin kungiyar Portland Trail Blazers na kungiyar Kwando ta (NBA) ne za su taimaka masa.

Read Also:

  • NDLEA ta kama Ba’indiye da wasu mutane da ƙwaya ta naira biliyan uku a Legas
  • Likitoci a Najeriya sun janye yajin aikin gargaɗi
  • Kotu ta yanke wa kwamandan Ansaru hukunci ɗaurin shekaru 15

Masu horar da ‘yan wasan da ma’aikatansu, tare da ‘yan wasan, sun tashi daga wurarensu a ranar Litinin, ida ake sa ran isa birnin Tripoli ranar 18 ga watan Fabrairu.

A yammacin ranar Talata ne ake sa ran kungiyar za ta gudanar da atisayenta na farko, yayin da suke ci gaba da kammala shirye-shiryensu na tunkarar muhimman wasannin da ke gaba.

Ƴan wasan D’Tigers 12 da aka gayyata:

Zaid Hearst (Zamora, Spain)
Mike Nuga (Valmiera Glass, Latvia)
Ike Nwamu (CCMB, France) – Team Captain
Caleb Agada (Avtador, Russia)
Ugochukwu Simon (Virtus Ragusa, Italy)
Ifeanyi Koko (Rivers Hoopers)
Ibe Agu (Customs, Nigeria)
Abdul Malik Abu (Arriva P. Cukier, Poland)
Christian Mekowulu (Akita Northern Happinets, Japan)
Talib Zanna (KK Cibona, Croatia)
Kaodirichi Akobundu-Ehiogu (Pallacanestro Varese, Italy)
Jason Jitoboh (Vellaznimi, Kosovo)

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleGwamnan Kano ya haramta sanya dalibai aikin wahala a makarantu
Next articleHauhawar farashi a Najeriya ta koma 24.48 a sabon tsari – NBS
Bakoji

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

NDLEA ta kama Ba’indiye da wasu mutane da ƙwaya ta naira biliyan uku a Legas

Kotu ta yanke wa kwamandan Ansaru hukunci ɗaurin shekaru 15

Gwamnatin Kano ta bayar da hutun bikin Mauludi

Hukumar DSS ta yi holen manyan kwamandojin ƙungiyar Ansaru

Ƙungiyar ƙwadago ta TUC ta yi barazanar shiga yajin aiki a Najeriya

‘Yan sandan Jigawa sun kama Dilolin kwaya a jihar

Kofa ya sanar da ficewarsa da ga NNPP

Gwamnatin Najeriya ta yi maraba da ɗaure Simon Ekpa a Finland

Atiku ya nemi a soke sakamakon zaɓen ƙananan hukumomin Rivers

An yanke wa ɗan Najeriya Simon Ekpa hukuncin ɗaurin shekara 6 a Finland

Sojoji da DSS sun kashe ƴan bindiga 50 a jihar Neja

ASUU na barazanar shiga yajin aiki a jami’o’in Najeriya

Recent Posts

  • NDLEA ta kama Ba’indiye da wasu mutane da ƙwaya ta naira biliyan uku a Legas
  • Likitoci a Najeriya sun janye yajin aikin gargaɗi
  • Kotu ta yanke wa kwamandan Ansaru hukunci ɗaurin shekaru 15
  • Gwamnatin Kano ta bayar da hutun bikin Mauludi
  • Hukumar DSS ta yi holen manyan kwamandojin ƙungiyar Ansaru

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1551 days 17 hours 46 minutes 24 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1533 days 19 hours 27 minutes 49 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
NDLEA ta kama Ba'indiye da wasu mutane da ƙwaya ta naira biliyan uku a LegasLikitoci a Najeriya sun janye yajin aikin gargaɗiKotu ta yanke wa kwamandan Ansaru hukunci ɗaurin shekaru 15Gwamnatin Kano ta bayar da hutun bikin MauludiHukumar DSS ta yi holen manyan kwamandojin ƙungiyar AnsaruNUPENG ta cimma matsaya da kamfanin DangoteƘungiyar ƙwadago ta TUC ta yi barazanar shiga yajin aiki a NajeriyaEl-Rufa'i ya shigar da ƙorafi kan zargin ƴansanda da cin zarafi'Yan sandan Jigawa sun kama Dilolin kwaya a jiharKofa ya sanar da ficewarsa da ga NNPPBurkina Faso ta amince da dokar haramta neman maza a faɗin ƙasarAn bayyana jihohin arewacin Najeriya da za su iya fuskantar ambaliya a watan SatumbaGwamnatin Najeriya ta yi maraba da ɗaure Simon Ekpa a FinlandAtiku ya nemi a soke sakamakon zaɓen ƙananan hukumomin RiversAn yanke wa ɗan Najeriya Simon Ekpa hukuncin ɗaurin shekara 6 a Finland
X whatsapp