• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home WASANNI Zaɓen CAF: Eto’o ya shigar da kara a gaban kotun sauraren kararrakin...
  • WASANNI

Zaɓen CAF: Eto’o ya shigar da kara a gaban kotun sauraren kararrakin wasanni (CAS)

By
Bakoji
-
February 19, 2025
Arewa Award

Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Kamaru (FECAFOOT), Samuel Eto’o Fils, ya shigar da kara a gaban kotun sauraren kararrakin wasanni (CAS) sakamakon hana shi shiga zaben hukumar kwallon kafa ta Afirka (CAF) mai zuwa.

Read Also:

  • Har yanzu ba’a gama tantance adadin daliban da aka sace a jihar Neja ba
  • Gwamnatin Neja ta ɗora alhakin sace ɗalibai kan makarantar
  • Kotu ta yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai da rai

Tsohon dan wasan Indomitable Lions ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin CAF amma ba a saka shi cikin jerin sunayen ‘yan takarar da aka fitar a watan Janairu. Rashin saka sunan sa cikin jerin sunayen ya zo da mamaki ga masu lura da al’amura a fadin nahiyar.

Rahotanni daga kasar Kamaru na cewa Eto’o na kalubalantar matakin na CAF, kuma a hukumance ya bukaci hukumar ta CAS da ta yi watsi da matakin, domin bashi damar shiga zaben na wata mai zuwa.

Eto’o, wanda ya kasance mai fafutukar ganin an kawo sauyi a harkar kwallon kafa ta Afirka, yana fatan wannan daukaka ƙarar za ta maido masa da takara tare da ba shi damar jagorantar hukumar kwallon kafa ta nahiyar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleGwamnatin Najeriya Ta Hana ‘Yan Sanda Holin Masu Laifi
Next articleMajalisar Dattawa ta gayyaci shugabannin tsaro kan zargin Amurka na ba wa Boko Haram kuɗi
Bakoji

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

An saka ranar gudanar da gasar CHAN ta Afirka

Tinubu ya yi tir da yadda aka ci zarafin tawagar Super Eagles a Libya

Ƴan wasan Super Eagles sun sauka a Kano

Kano Pillars ta gabatar da sabbin ‘Yan wasa 12

Da alama Lionel Messi zai kafa tarihi a gasar Copa America

Flamingos sun fara atisaye a sansanin su dake birnin tarayya Abuja

Xavi zai cigaba da Jagorantar kungiyar Barcelona

Yann Aurel Bisseck na jiran kiran Jamus

NPFL: Kungiyar Kano Pillars zata Dawo Buga Wasa Jihar Kano

Kano Pillars ta Doke Gombe United 3-1 a Wasan Mako na 19 a Gasar Firimiya

Newcastle United na Son Daukar Neymar Daga PSG

PSG ta Sha Kashi a Gidan Monaco a Gasar Ligue 1

Recent Posts

  • Har yanzu ba’a gama tantance adadin daliban da aka sace a jihar Neja ba
  • Gwamnatin Neja ta ɗora alhakin sace ɗalibai kan makarantar
  • Kotu ta yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai da rai
  • Katu ta sami Nnamdi Kanu da laifukan ta’addanci
  • SAEMA 2025: IMPR Ta kaddamar da Littafi Kan Yaki da Sha da fatauci miyagun ƙwayoyi da fasa kwauri

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1618 days 1 hour 33 minutes 5 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1600 days 3 hours 14 minutes 30 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Har yanzu ba'a gama tantance adadin daliban da aka sace a jihar Neja baGwamnatin Neja ta ɗora alhakin sace ɗalibai kan makarantarKotu ta yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai da raiKatu ta sami Nnamdi Kanu da laifukan ta'addanciSAEMA 2025: IMPR Ta kaddamar da Littafi Kan Yaki da Sha da fatauci miyagun ƙwayoyi da fasa kwauriSEAMA ta karrama Shugaban NDLEA, da wasu Manyan Jami'an tsaroNa kadu matuka da sace Dalibai 'yan mata a jihar Kebbi - TinubuKwankwaso ya nuna damuwarsa bisa sake dawowar rashin tsaro a NijeriyaMa'aikatan lantarki sun yi barazanar katse wuta a faɗin NajeriyaSERAP ta buƙaci CBN ya dawo da Naira triliyan 3 da ake zargin sun yi ɓatan daboRundunar 'yan sanda Abuja ta Musanta yunkurin hallaka Lt. Ahmed YerimaBabu sauran sakaci a jam'iyyarmu ta PDP - Kabiru TurakiGwamnatin Najeriya ta dakatar da fara karɓar harajin man feturRikici tsakanin Boko Haram da ISWAP ya yi ajalin mayaƙa sama daLikitoci masu neman ƙwarewa na yajin aiki a Najeriya
X whatsapp