Home General Kotun kolin ta tabbatar da nasara Ahmadu Fintiri

Kotun kolin ta tabbatar da nasara Ahmadu Fintiri

Kotun Koli ta tabbatar wa da Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri na jam’iyyar PDP kujerar sa.
Da safiyar ranar Laraba mai shari’a John Okoro ya karanta hukuncin, inda ya yi watsi da karar da ‘yar takarar gwamna a jam’iyyar APC, Aisha Dahiru Binani ta shigar.
Mai Shari’a Okoro, wanda ya jagoranci alƙalan kotun biyar a yayin zaman karanta hukuncin yace, abin da Kwamishinan Zabe (REC), Hudu Ari ya aikata, rashin gaskiya ne kuma ya aikata babban laifi.
A cewar Okoro ” Dokar zabe ta dora alhakin bayyana sakamakon zabe ne, akan wanda aka nada a matsayin jami’in tattara sakamakon zaben, adan haka jami’in tattara sakamakon zabe ne, ya cancanta ya fadi sakamakon ba Ari ba”.
PRnigeria Hausa
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Jami'an Ƴan Sanda 10 Sun Mutu Yayin Artabu da Ƴan Bindiga a Jihar KebbiAn Naɗa ɗan Najeriya Gidado Shuaib Wakilin Matasa na IPRA-UN Gabanin GWAEFCC da "Wuce Gona da Iri" da Tambayar 2027: Shin ana Rudar da Tinubu ta Hanyar Mutanen da ke Kewaye da Shi ? Daga Yushau A. ShuaibAn Samu Gawar Yara 3 da guda 1 a Sume a Gidan Mai Maganin GargajiyaMene ne Ainihin Abin da ya faru Aka Rufe Asusun Bankunan Gwamnatin Osun ?Jami'an Tsaro Sun Ceto Mutane 308 a Jihohin Arewacin Najeriya An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP a Jihar BornoZaɓen 2027: PDP ta Miƙa Sunan Jonathan ga INEC a Matsayin ɗan Takararta na Shugaban ƙasaIyanen Babban Jami'in Kula da Harkokin Kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP Sun Miƙa Wuya ga SojojiAna Zargin Mayaƙan Boko Haram da Kashe Sojojin Nijar 14Gombe 2027: Malamai da Mambobin APC Sun yi Allah-wadai da Sukar Rarara ga PantamiGazawar Demarketing: Yadda Sukar Rarara Mai Cike da Kiyayya ga Pantami Ya Rushe Daga Yushau A. ShuaibƘungiyar NARD ta yi Barazanar Shiga Yajin AikiDakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Ƴan Bindiga 3 Sun Ceto Mutane 9 da akai Garkuwa da suƳan Bindiga sun kai Hari a Kotun Shari'a da ke Jihar Katsina
X whatsapp