Home SIYASA Shugaban NITDA ya Halarci Babban Taron Jam’iyyar APC da ke Gudana Yau

Shugaban NITDA ya Halarci Babban Taron Jam’iyyar APC da ke Gudana Yau

Shugaban NITDA ya Halarci Babban Taron Jam’iyyar APC da ke Gudana Yau

 

Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), kana kuma sakataren kwamitin sadarwar zamani, na babban taron ƙasa na jam’iyyar APC, Malam Kashf Inuwa Abdullahi, (CCIE), ya halarci filin taron da ake cigaba da gudanarwa yanzu haka.

A ya yin da ya halarci wurin, ya yi duba kan tsare-tsaren taron gami da ganawa da ministan yaɗa labarai na ƙasa Alhaji Lai Muhammad, tare da ziyartar rumfar al’ummar Jihar Jigawa mahalarta taron tare da gaisawa da su gami da tattaumawa da manema labarai game da taron.

HOTUNA: Rotimi Popoola.

Asabar, 26 ga watan Maris, 2022.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp