• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home SIYASA Yanzu-Yanzu: Murtala Garo Yayi Murabus
  • SIYASA

Yanzu-Yanzu: Murtala Garo Yayi Murabus

By
Kano, Murtala Sule Garo
-
April 17, 2022
Arewa Award

Kwamishinan Ma’aikatar Kananan Hukumomi ta Jihar Kano Murtala Sule Garo ya yi murabus daga mukamin sa domin Cika Umarnin Gwamna Ganduje.

Murabus din na zuwa ne sa’aoi kadan bayan gwamna jihar kano dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci masu Muradin tsaywa Takara a cikin jami’an Gwamantin jihar.

Read Also:

  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai

Murabus din na kunshe ciki wata sanarda da POLITICS DIGESTta samu game da ajiye aikin na Murtala Garo, inda yace ya ajiye mukamin nasa ne domin yana da sha’awar yin takarar Gwamnan Jihar Kano a zaben shekarar 2023.

Murtala Garo na guda cikin manyan wadanda ke zawarcin kujerar gwamnan Jihar Kano, karkashin inuwa Jam’iyyar APC mai mulkin jihar.

” Ina yabawa Gwamna Ganduje bisa damar da ya bani nayin aiki da shi a Matsayin Kwamishinan Kananan Hukumomi, Ina godiya da dama da Kuma Sauran abokan aikin da mukai aiki da su”.  A cewar Murtala Sule Garo

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleYANZU-YANZU: Yari Yabar Jam’iyyar APC
Next articleYanzu – Yanzu: Karin Kwamishinoni Sun yi Murabus a Jihar Kano
Kano, Murtala Sule Garo

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Ban koma jam’iyyar APC ba – Namadi Sambo

Barau ya nada shugaban kungiyar zago akida na Kano mukami

Nima ɗan ƙungiyar Zago Akida ne -Sanata Barau

Gwamnoni ku dauki aniyar hidimtawa Al’umma – buhari

Atiku ya yi martani kan kalaman Akume ga ‘yan Arewa

An sake zaɓar Okonjo-Iweala shugabar WTO a wa’adi na biyu

Dalilin Ndume na sa alamar tambaya kan gaggawar amincewa da ƙudurin haraji na Tinubu

Yahaya Bello ya musanta zargin rashawa a gaban kotu

Hukumar EFCC ta ce ta yi nasarar kama Yahaya Bello

PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen jihar Ondo

Kotu ta ɗage shari’ar EFCC da Yahaya Bello zuwa Janairu

Recent Posts

  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai
  • Gwamnonin PDP na taro a Zamfara
  • Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1529 days 19 hours 35 minutes 37 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1511 days 21 hours 17 minutes 2 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Bama goyan bayan ayyukan ta'addanci a Najeriya - Miyetti AllahSojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a KatsinaShalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kaiGwamnonin PDP na taro a ZamfaraYa kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai - MusaHukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kanokotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele KyariAna neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a SokotoA biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati - ASUUAmurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyiEFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsareMajalisar Dokokin Kano ta Dakatar da Ciyaman din RanoƘananan dillalan mai sun zargi shugabanninsu da yiwa Matatar Dangote zagon ƙasaAtiku Abubakar ya magantu kan tsare Tambuwal da EFCC ta yi
X whatsapp