Buhari zai Gabatar da Kasafin Kudin 2023 da ya Kai N19.76tn ga NASS ranar Juma’a
Read Also:
A ranar Juma’a ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 na Naira Tiriliyan 19.76 ga majalisar kasa a Abuja.
Za a gabatar da jawabin ne da karfe 10 na safe a zauren majalisar wakilai na wucin gadi.
Cikakkun bayanai Daga baya…