• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home Taska An Gudanar Da Bikin Arewa Stars 30 Under 30 2022, Cikin Nasara
  • Taska

An Gudanar Da Bikin Arewa Stars 30 Under 30 2022, Cikin Nasara

By
Arewa Agenda, By Prnigeria
-
December 6, 2022
30 Under 30
Arewa Award

An Gudanar Da Bikin Arewa Stars 30 Under 30 2022, Cikin Nasara

 

Bikin karramawar wadda aka yi wa laƙabi da “Arewa Stars 30 Under 30,” wadda ya shafi matasa ƴan shekara Talatin zuwa ƙasa, wadda jaridar Arewa Agenda, da PR Nigeria tare da haɗin guiwar Daily Nigeria suka haɗu wurin shiryawa tare da tallafin Gidauniyar A.A Gwarzo, wadda Dr. Musa Abdullahi Sufi ya ke jagoranta.

Matasa 30 daga arewacin Najeriya waɗanda shekarunsu ba su kai 30 ba ne jaridun Arewa Agenda da PR Nigeria tare da haɗin guiwar Daily Nigeria ta karrama su bisa irin gudunmowa da suke bayar wa a fannoni daban-daban a cikin al’umma.

Bikin wadda aka gudanar a jihar Kano da ke arewa maso yammacin ƙasar, a ranar Asabar (3/14/22) domin nuna farin ciki da ƙwazo daga matasa na Arewa suke yi da kuma yin tasiri da zaburar da al’umma kai-tsaye.

Read Also:

  • Kotu ta yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai da rai
  • Katu ta sami Nnamdi Kanu da laifukan ta’addanci
  • SAEMA 2025: IMPR Ta kaddamar da Littafi Kan Yaki da Sha da fatauci miyagun ƙwayoyi da fasa kwauri

Tawagar alƙalan da Dr. Kabir Sufi, ya jagoranta sun zaɓo mutane 30 daga cikin sama da 300 da suka fafata, waɗanda suka haɗa da malamai, manyan ƴan jarida, shugabannin ƴan kasuwa, marubuta, jami’an aikin jin ƙai, wasanni, gwagwarmaya, da kuma fasahar ƙere-ƙere da sauran ɓangarori na rayuwa.

Har ila yau, Kafar Taskar Nasaba ita ce ta zamo gagarabadau a wannan taro da ya gudana, wadda Ma’aikatan ta guda Shida ciki har da shugaban ta Salahuddeen Muhammad, suka samu lambar yabo duba da irin gudunmowar da suke bayar wa a fannonin daban-daban.

Da yake jawabi a wajen bikin, shugaban jaridar Arewa Agenda kuma shugaban kwamitin shirya taron, Mohammed Ɗahiru Lawal, ya shaida wa mahalarta taron cewa, “Jigon bikin ba wai kawai don bayar da lambar yabo ba ne, har ma da samar da wata hanyar da za a bi domin isar da saƙo zuwa ga masu ba da shawara da masu faɗa a ji daga yankin arewa domin matasa su sami hanyar cimma muradansu.”

Bugu da ƙari, ba ya ga karrama matasa 30 na Arewa ƴan ƙasa da shekaru 30 da lambobin yabo daban-daban, an kuma gudanar da kaɗe-kaɗe da na barkwanci, da muhawarar ƙarawa juna sani, da tattaunawa mai ma’ana wadda ta mayar da hankali kan yadda za a faɗaɗa tunani da makomar rayuwar matasan Arewa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
  • TAGS
  • Arewa Stars 30 under 30
  • Daily Nigerian
  • Gidauniyar A.A Gwarzo
  • prnigeria
Previous articleRundunar ‘yan sanda Nijeriya  zata Girke Jami’anta a Kan haryar jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna
Next articleDakarun Sojin Nijeriya sun Sake Hallaka ‘yan Bindiga a Jihar Kaduna
Arewa Agenda, By Prnigeria

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Azumin Bara: Talge Muka Riƙa Sha a Hannun Maharan Jirgin ƙasan Abuja-Kaduna

Zambar N2.2bn: EFCC ta Sake Gurfanar da ɗan Tsohon Shugaban PDP

Magance Karancin Naira: CBN ya Umarci Bankuna da su yi Aiki a Ranakun Asabar da Lahadi

Hatsarin Mota ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 25 a Bauchi

Hukumar NITDA ta Gabatar da Satifiket ga Matan da Suka Samu Horo Kan Fasahar Zamani

Ambaliyar Ruwa a Jigawa: Gidauniyar Ƙasar Qatar da ta Malam Inuwa Sun Raba Tallafin Abinci ga Mutane 1,000

Manomi Yayiwa Wata Mata Yankan Rago

‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Kashe ‘Yan Sanda Biyu a Anambra

Gidauniyar Malam Inuwa Da Kokarinta Na Ilmantar Da Mutanen Karkara Da Rugage

Gidauniyar Malam Inuwa ta Ɗauki Nauyin Koyar da Ƴa’yan Fulani Al-ƙur’ani

Bincike: Shin Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) ta ƙirƙiro da Tambayoyi Domin Tantance kungiyoyin Musulmi da Kirista a kidayar 2023? 

An Cire Mukaddashin Babban Akantan Najeriya, Mr Chukwuyere Anamekwe

Recent Posts

  • Kotu ta yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai da rai
  • Katu ta sami Nnamdi Kanu da laifukan ta’addanci
  • SAEMA 2025: IMPR Ta kaddamar da Littafi Kan Yaki da Sha da fatauci miyagun ƙwayoyi da fasa kwauri
  • SEAMA ta karrama Shugaban NDLEA, da wasu Manyan Jami’an tsaro
  • Na kadu matuka da sace Dalibai ‘yan mata a jihar Kebbi – Tinubu

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1617 days 22 hours 8 minutes 55 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1599 days 23 hours 50 minutes 20 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Kotu ta yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai da raiKatu ta sami Nnamdi Kanu da laifukan ta'addanciSAEMA 2025: IMPR Ta kaddamar da Littafi Kan Yaki da Sha da fatauci miyagun ƙwayoyi da fasa kwauriSEAMA ta karrama Shugaban NDLEA, da wasu Manyan Jami'an tsaroNa kadu matuka da sace Dalibai 'yan mata a jihar Kebbi - TinubuKwankwaso ya nuna damuwarsa bisa sake dawowar rashin tsaro a NijeriyaMa'aikatan lantarki sun yi barazanar katse wuta a faɗin NajeriyaSERAP ta buƙaci CBN ya dawo da Naira triliyan 3 da ake zargin sun yi ɓatan daboRundunar 'yan sanda Abuja ta Musanta yunkurin hallaka Lt. Ahmed YerimaBabu sauran sakaci a jam'iyyarmu ta PDP - Kabiru TurakiGwamnatin Najeriya ta dakatar da fara karɓar harajin man feturRikici tsakanin Boko Haram da ISWAP ya yi ajalin mayaƙa sama daLikitoci masu neman ƙwarewa na yajin aiki a NajeriyaNajeriya na maraba da taimakon Amurka idan za a kare martabarta'Trump ya nanata aniyarsa ta iya ƙaddamar da hari a Najeriya
X whatsapp