‘Yan Sandan Katsina sun kama matasan da sukayi garjuwa da karamar Yarinya a kano

Rundunar ‘yan sandan jujar katsina ta sami nasarar kama matasan da sukati garkuwa da wata kamar yarin a jihar kano.
Wannan na kunshe ta ciki. Wata sanarwa da kakakin rundunar SP Gambo Isah ANIPR, ya fitar a madadin kwamshinan ‘yan sanda jihar.
Sanarwa tace sakamakon bayanan sirri da rundunar ta samu, da misalin karfe 5, sami nasarar kama (1) Abdulrazak Ibrahim wanda aka fi sani da alias mak kimankin shekaru 19 dan asalin
Bachirawa a jihar Kano (2) Aliyu Salisu alias “Chilo”, mai kimanin shekaru 19 dake of Sabuwa Unguwa a jihar Katsina sai kuna (3) Mohammed Ibrahim alias Zalamo’, shima mai shekaru 19 dake unguwar Gidan Dawa a jihar, Katsina.

Sun shiga hannu ne bayan da suka yi garkuwa da Fatima Abubakar, mai kimanin shekaru 6 a unguwar Bachirawa da ke jihar Kano a ranar 06/01/2023 da misalin karfe 1100 na safe, suka kuma dauke ta zuwa jihar Katsina, inda suka bukaci naira miliyan biyu (N2,000,000.00) matsayi fansa.

Bayan samun bayanai nan da nan jami’an bincike suka fara aiki. Aka kuma kama wanda ake zargin (Aliyu Salisu wanda ake kira da “Chilo” da hannu wajen karbar kudin fansa.
Yayin da ake gudanar da bincike, an kuma kama sauran ‘yan tare da kubutar da wanda abin ya shafa ba tare da wani rauni ba. Ana kuma ci gaba da bincike.

PRNigeria hausa

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1190 days 9 hours 29 minutes 23 seconds,

Baptist School Students, Kaduna
1172 days 11 hours 10 minutes 48 seconds

Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021


Report By: PRNigeria.com

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com