Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta bayyana sakamakon zaɓen shuagaban ƙasa na jihar Ondo.
An bayyana sakamakon ne a ɗakin tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da ke Abuja.
Sakamakon ya nuna cewa dan takarar jam’iyyar APC, Bola Tinubu ne ya lashe zaben na Ondo.
Ga kuri’un da manyan jam’iyyu huɗu suka samu;
Yawan masu zaɓe da aka tanatance: 571,002
APC – 369, 924
LP – 47, 350
NNPP – 930
PDP – 115,483
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1465 days 21 hours 34 minutes 31 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1447 days 23 hours 15 minutes 56 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com