Sakamakon Zaben kananan hukumomin Rogo, Makoda, Kura, Minjibir, Sumaila a Jihar Kano

Ƙaramar Hukumar Rogo

Mai bayyana sakamakon zaɓe: Farfesa Abdullahi Imam

Jumullar masu rijista: 117,162

Yawan waɗanda aka tantance: 33,445

Abin da kowace jam’iyya ta samu :

APC – 10,403

LP – 343

NNPP – 19,587

PDP – 1,616

Jumullar ƙuri’u masu kyau: 32,255

Yawan waɗanda suka lalace: 508

Yawan waɗanda aka kaɗa: 32,763

6-Ƙaramar Hukumar Makoda

Mai bayyana sakamakon zaɓe: Dr. Halima Muhd Isa

Mazaɓu: 11

Jumullar masu rijista: 75,487

Yawan waɗanda aka tantance: 27,724

Abin da kowace jam’iyya ta samu:

APC – 12,590

LP – 40

NNPP – 12,247

PDP – 1,099

Jumullar ƙuri’u masu kyau: 26,195

Yawan waɗanda suka lalace: 584

Jumullar ƙuri’un da aka kaɗa: 26,779

An soke zaɓen rumfuna shida saboda zaɓe fiye da sau ɗaya da neman rikita zaɓen.

7-Ƙaramar Hukumar Kura

Mai bayyana sakamako: Habibu Rabiu

Jumullar waɗanda ke da ƙuri’a: 107,866

Yawan waɗanda aka tantance: 37,613

Abin da kowace jam’iyya ta samu:

APC – 10,929

LP – 126

NNPP – 20,406

PDP – 3,987

Jumullar ƙuri’u masu kyau: 35,901

Yawan waɗanda suka lalace: 1,281

Matsalolin da aka samu sun hada da zaɓe sama da sau ɗaya da neman tayar da hatsaniya.

8-Ƙaramar Hukumar Minjibir

Mai bayyana sakamako: Dr. Haruna Isa

Jumullar masu kaɗa ƙuri’a da ke da rijista: 94,186

Yawan waɗanda aka tantance: 26,245

Abin da kowace jam’iyya ta samu:

APC – 6,777

LP – 123

NNPP – 15,505

PDP – 1,833

Jumullar ƙuri’u masu kyau: 24,969

Yawan waɗanda suka lalace: 971

Yawan ƙuri’un da aka kaɗa: 25,940

9-Ƙaramar Hukumar Sumaila

Mai bayyana sakamako: Dr. Isa Yusuf Chammo

Jumullar masu rijista:111,972

Yawan waɗanda aka tantance: 40,090

Abin da kowace jam’iyya ta samu:

APC – 11,341

LP – 1,106

NNPP – 24,307

PDP – 1,553

Jumullar ƙuri’u masu kyau: 38,911

Yawan ƙuri’un da suka lalace: 1,179

Yawan ƙuri’un da aka kaɗa: 40,090

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1244 days 13 hours 10 minutes 36 seconds,

Baptist School Students, Kaduna
1226 days 14 hours 52 minutes 1 second

Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021


Report By: PRNigeria.com

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com