• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home DUNIYA Majalisar Dinkin Duniya ya amince da gazawarta wajen dakatar da yakin da...
  • DUNIYA

Majalisar Dinkin Duniya ya amince da gazawarta wajen dakatar da yakin da ya barke a Sudan

By
Secretary General Un, Un
-
May 4, 2023
Arewa Award

Babban magatakardan Majalisar Dinkin Duniya ya amince da gazawarsu wajen dakatar da yakin da ya barke a Sudan, inda ci gaba da gwabza fada tsakanin janar-janar biyu da ke gaba da juna ya kawo cikas ga kokarin sulhunta tsakaninsu.

Mista Antonio Guterres wanda ya bayyana haka ga manema labarai a Nairobi babban birnin kasar Kenya inda yake ziyara kan rikicin na Sudan, yace an yi wa Majalisar Dinkin Duniya ba zata game da rikicin, saboda abin da suka sani shine yadda wasu kasashen duniya suka wuce gaba a kokarin ganin an mika mulki ga farar hula.

Guterres yace, a yayin da suke jiran ganin kokarin mika mulki ga farar hula, sai kwasam suka ji fada ya barke a Sudan, kuma hakan na fitar da gazawarsu a bayyane.

Read Also:

  • An fara bincike kan hatsarin jirgin ƙasa daga Abuja zuwa Kaduna
  • NDLEA ta kama wani matashi da yayi safarar kwayoyin Tramadol dubu 7 daga Legas zuwa Kano
  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah

Jami’in yace al’ummar Sudan basu cancancin wannan hali da aka shiga ba, saboda dama can sun dade da tagayyara kawai saboda sun kai na janar-janr din biyu dake gwagwarmayar neman mulki.

Tun a ranar 15 ga watan Afrilu kazamin fada ya barke a manyan biranen Sudan ciki harda Khartoum fadar gwamnatin kasar, tsakanin shugaban kasar Abdel Fattah al-Burhan, wanda ke jagorantar sojoji gwamnati, da mataimakinsa da ya koma abokin gaba Mohamed Hamdan Daglo, wanda ke jagorantar dakarun sakai na RSF.

Akalla mutane 550 ne aka kashe sannan wasu 4,926 suka jikkata, a cewar alkaluman ma’aikatar lafiya na baya-bayan nan.

Tun bayan hambarar da gwamnatin Omar al-Bashir a shekarar 2019, masu shiga tsakani na kasa da kasa suka yi ta kokarin sassanta farar hula da sojoji domin zama teburin tattaunawa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleBa zan mayar da wani yanki na Nijeriya saniyar ware ba – Tinubu
Next article‘Yan sanda sun kama matashin da ake zargi ya kashe mahaifiyarsa a Kano
Secretary General Un, Un

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Majalisar jihar Kano

Majalisar Dokokin Kano ta Dakatar da Ciyaman din Rano

Boko Haram ta kashe mutum 22 a arewacin Najeriya a ƙarshen mako

Gwamnonin PDP 11 sun shigar da ƙara don kalubalantar dakatar da Fubara

Sojojin Nijeriya sun hallaka ƴanta’adda a Jihar Taraba

EU da Jamus sun bai wa Najeriya tallafin kusan yuro miliyan 18

“Yan Majalisar Kasar Kenya sun tsige mataimakin shugaban kasar

Hare-haren Isra’ila a Beirut sun kashe mutum 22, sun jikkata 117

Yan jarida 128 ne aka kashe a yaƙin Isra’ila da Hamas – CPJ

Ambaliya- Al’ummar Maiduguri na ci gaba da karbar tallafi

Ƴan bindiga sun kashe mutum biyar a jihar Filato

Fursunoni 63 sun gurfana gaban kotun Sojin Congo kan laifukan kisa da fyaɗe

Recent Posts

  • An fara bincike kan hatsarin jirgin ƙasa daga Abuja zuwa Kaduna
  • NDLEA ta kama wani matashi da yayi safarar kwayoyin Tramadol dubu 7 daga Legas zuwa Kano
  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1532 days 8 hours 1 minute 40 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1514 days 9 hours 43 minutes 5 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
An fara bincike kan hatsarin jirgin ƙasa daga Abuja zuwa KadunaNDLEA ta kama wani matashi da yayi safarar kwayoyin Tramadol dubu 7 daga Legas zuwa KanoBama goyan bayan ayyukan ta'addanci a Najeriya - Miyetti AllahSojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a KatsinaShalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kaiGwamnonin PDP na taro a ZamfaraYa kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai - MusaHukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kanokotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele KyariAna neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a SokotoA biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati - ASUUAmurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyiEFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsareMajalisar Dokokin Kano ta Dakatar da Ciyaman din Rano
X whatsapp