Home SIYASA Gwamnan jihar Kano ya kuma sanar da sabbin nada-naden mukamai

Gwamnan jihar Kano ya kuma sanar da sabbin nada-naden mukamai

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nada karin mutane biyar a mukamai daban-daban.

Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da babban Sakataren yada labaran gwamna Sanusi Bature Dawakin Tofa ya sanyawa hannu.

Sanarwar tace Wadanda aka nada sune kamar haka.

1. Engr. Garba Ahmed Bichi
Manajan Daraktan Hukumar Ruwa ta Jihar Kano

2. Dr. Rahila Mukhtar
Babban Sakataren Hukumar Kula da taimakekeniya Lafiya ta Jihar Kano (KCHMA).

4. Arc. Ibrahim Yakubu
Manajan Daraktan Hukumar Tsare Birane ta Jihar Kano (KNUPDA).

5. Abdulkadir Abdussalam
Akanta Janar na Jihar Kano

Sanarwar ta ce nan ba da jimawa ba za a sanar da lokacin da za’a rantsar da wadanda aka nada domin ba su damar sauke nauyin da aka dora musu nan take.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Gwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanciGwamnatin Najeriya da gwamnonin APC sun bai wa ƴan kasuwar Singer tallafin biliyan 8Kwankwasiyya ta yi martani kan matakin majalisar Amurka na hukunta KwankwasoSojojin Najeriya sun daƙile hare-haren mayaƙan ISWAP a BornoFarfesa Abdullahi Pakistan ya bayyana dalilinsa na ajiye shugaban Hukumar NAHCONMajalisar Najeriya ta kafa kwamitin nazari kan gyaran dokar zaɓeRundunar sojin Najeriya ta tura dakaru na musamman zuwa Filato don daƙile ƴanbindigaMajalisar Dinkin Duniya da Turkiya sun yi Alla-wadai da harin da aka kai KwaraAmurka ka iya sake kai Hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci- TrumpAmurka ka iya sake kai hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci
X whatsapp