Home SIYASA Tinubu na ganawa da Kwankwaso a fadar shugaban kasa

Tinubu na ganawa da Kwankwaso a fadar shugaban kasa

Rahotannin na Daga Nijeriya na bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu yana ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar kano Rabiu Kwankwaso wanda ya yiwa jam’iyyar (NNPP) takarar shugaban kasa.

Kwankwaso, wanda tsohon Ministan Tsaro ne, Kuma suna da kyakyawar alaka da Tinubu, wanda a lokuta daban-daban ya bayyana shugaba mai ci a matsayin wanda yasan dabarun iya mulki.

Idan dai za’a iya tunawa PRNigeria hausa ta ruwaito cewa  a kwanakin baya kafin rantsar da shugaban ƙasar sai da Kwankwaso suka gana da shugaban ƙasar a birnin faransa.

Sai dai ganawar Tinubu da Kwankwason ta jawo cheche-chekuche a jihar kano, musamman yadda aka tsinkayi wata murya da ake zargi ta tsohon gwamnan kano Ganduje yana kokawa game da ganawar Tinubu da Kwankwason.

PRNigeria hausa

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Gwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanciGwamnatin Najeriya da gwamnonin APC sun bai wa ƴan kasuwar Singer tallafin biliyan 8Kwankwasiyya ta yi martani kan matakin majalisar Amurka na hukunta KwankwasoSojojin Najeriya sun daƙile hare-haren mayaƙan ISWAP a BornoFarfesa Abdullahi Pakistan ya bayyana dalilinsa na ajiye shugaban Hukumar NAHCONMajalisar Najeriya ta kafa kwamitin nazari kan gyaran dokar zaɓeRundunar sojin Najeriya ta tura dakaru na musamman zuwa Filato don daƙile ƴanbindigaMajalisar Dinkin Duniya da Turkiya sun yi Alla-wadai da harin da aka kai KwaraAmurka ka iya sake kai Hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci- TrumpAmurka ka iya sake kai hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci
X whatsapp