Rahotanni daga Nijeriya na bayyana cewa tun Bayan sunan mutum 28 da gwamnatin shugaba Tinubu ta aika Majalisar Dattawa, Fadar Shugaban Najeriya ta aika ƙarin mutum 19 a yau Laraba domin tantance su a matsayin ministoci.
Ga sunayen da Shugaban Majalisa Godswill Akpabio ya karanto kamar haka:
Abdullahi Tijjani Gwarzo
Bosun Tijjani
Read Also:
Maryam Shetti
Ishak Salako
Bosun Tijjani
Tunji Alausa
Tanko Sunun
Adegboyega Oyetola
Atiku Bagudu
Bello Matawalle
Ibrahim Geidam
Simon Lalong
Lola Adejo
Shuaibu Abubakar
Tahir Mamman
Aliyu Sabi Abdullahi
Alkali Ahmed
Heneken Lakpobiri
Uba Maigari
Zephaniah Jissalo
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1485 days 14 hours 24 minutes 0 second,
Baptist School Students, Kaduna
1467 days 16 hours 5 minutes 25 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021
Report By: PRNigeria.com